Donald Trump yana zargin CNN da neman bata masa domin yakar burinsa na neman takarar shugaban kasar Amurka a zaben 2024