Sheikh Muhammad Bello Yabo ya bayyana alhilinsa kan yadda ake kashe al'ummar Arewacin Najeriya inda ya ce bala'in ya yi yawa