’Yan sanda sun kama wasu musu uku kan zargin kerawa kuma da sayar da makamai ba bisa ka'ida ba a Jihar Binuwe.