Hukumomin Gwamnatin Tarayya 20 za su kashe biliyan N29.32 wajen sayen kayan makwalashe da alawus din halartar taro da sauransu a 2023.