Gamayyar Kungiyoyin Arewa (CNG) sun yi barazanar fara zanga-zanga game tabarbarewar tsaro a fadin yankin. Kungiyar ta ce muddin gwamnati da kungiyar kwadago ba su…