‘Yan bindiga sun kona wata kurmus bayan sun kai hari a gidan tsohon Daraktan Hukumar Tsaro ta DSS, Emeka Ngwu.