Idan muka ci gaba a haka, wata rana shi ma zaɓen shugaban ƙasar zai sauka daga lokacin da aka saba yin sa.