Ofishin Hukumar EFCC shiyyar Ibadan ya cafke wani mai hada-hadar kudaden Bitcoin bisa zargin sa da zambar kudi ta intanet. Kakakin EFCC, Wilson Uwujaren ya…