Iyalan ragowar fasinjojin jirgin kasan Kaduna da ’yan ta’addan IS suka sace guda 50, sun gudanar da zanga-zangar luman a Jihar Kadunan ranar domin nuna…