’Yan ta'adda sun yi awon gaba da matafiya da ba a tantance adadinsu ba a hanyar Katsina zuwa Jibia a Jihar Katsina.