Saurayin ya saba wasa da bindigar yana saita ’yan uwansa tamkar yadda yake gani ana ritsa mutane a wasan kwaikwayo.