Gwamnatin Tarayya ta tsawaita ci gaba da rufe filayen jiragen sama don zirga-zirgar kasa da kasa har zuwa watan Oktoban bana. Hukumar Sufurin Jiragen Sama…