APC ta musanta kulla yarjejeniya da Gwamna Abba na Kano ko kuma NNPP don yin sulhu kan hukuncin kotun koli a shari'ar zaben gwamnan jihar.