Gwamnatin jihar Kano ta haramta tsarin karatun almajiranci wanda ake alakantawa da bara a fadin jihar. Gwamna Abdullahi Ganduje ya haramta karatun almajiranci yana mai…