Bom ya tarwatsa wani karamin yaro, tare da jikkata wasu abokansa a garin Banki da ke Karamar Hukumar Bama ta Jihar Borno.