Ana jiran hukumar NAHCON ta bai wa kowace jiha adadin kujerunta tare da bayyana adadin kudin na bana.