Ana zargin mutane 15 da yin sama da fadi da Naira miliyan 96, da wasu mutum biyar kan zargin bacewar Naira miliyan 408.