Majalisun Dokokin Jihohin Najeriya sun yi watsi da kudurin bai wa kananan hukumomin kasar ’yancin cin gashin kai da majalisar tarayya ta mika musu don…