A yau kotun Shar'ar Mulusulunci da ke Kano za ta yanke wa Abduljabbar Kabara hukunci kan zargin batanci ga Manzon Allah (SAW).