Sojoijn Najeriya sun dakile wani hari da mayakan kungiyar ISWAP suka kai wa masu zabe a garin Damboa da ke Jihar Borno.