Mai bai wa gwamnan jihar Kano shawara kan harkokin matasa, Murtala Gwarmai, ya gwangwaje wani matashi a jihar da tallafin jaki a ranar Alhamis. Gwarmai,…