Wata kotun majistare dake zamanta a Ibadan ta raba auren shekaru 12 tsakanin wani manomi, da matarsa saboda zargin matar na da saurin fushi.