Mai magana da yawun Hukumar Kwana-kwana ya ce, ana zargin masu shaye-shaye ne dalilin aukuwar gobarar.