Manjo Janar John Enenche ya sanya wa hannu, ya ce an kai wa ‘yan ta’addan harin na bazata a ranar 8 ga watan Oktoba.