Gwamnatin Jihar Binuwai ta tabbatar da rasuwar mutum biyu baya ga wasu mutum 17 da suka harbu da cutar zazzabin Lassa.