Tarayyar Turai (EU) ta kulla yarjejeniyar haramta sayar da motoci masu amfani da man fetun da dizel daga shekarar 2035.