Kwamitin zai binciki kudaden tallafi da basukan da Gwamnatin El-Rufai ta karba da kuma wadanda ta kashe kan manyan ayyuka