A safiyar Laraba jami'an Hukumar EFCC suka yi dirar mikiya a kasuwar ta WAPA a wani yunkuri na yaki da ayyukan masu boye Dala.