Ziyararsa ta ranar Litinin ta zo da sabon salo, inda ya rika shawagi a cikin helikwafta zuwa wuraren da ya kaddamar da ayyuka.