✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Allurar rigakafin shan inna ba ta da wata illa –Sarkin Musulmi

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya ce allurar rigakafin shan inna, ba ta da wata illa don haka ya nemi ’yan Najeriya su…

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya ce allurar rigakafin shan inna, ba ta da wata illa don haka ya nemi ’yan Najeriya su karbe ta don magance kwayar cutar musamman a nan Arewa.