✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bahaushe da Bature da bera

Wani Bahaushe ne da matarsa suka fita kasar waje shan iska, sai suka sauka a wani otel, da dare ya yi suna kwance sai bera…

Wani Bahaushe ne da matarsa suka fita kasar waje shan iska, sai suka sauka a wani otel, da dare ya yi suna kwance sai bera ya shigo dakin. Mijin na ta sharar barci, sai matarsa ta ga beran kawai sai ta kwala ihu, mijin ya farka a razane suka fita waje da gudu. Wani ma’aikaci Bataure ya fito, ya tambaye su “What happen?” Mijin ya ce bera ne ya shiga mana daki. Baturen ya ce “What?” sai mutumin ya tuna cewa Baturen ba ya jin Hausa, sai ya ce masa, “Do you know Tom and Jerry?” Bature ya ce “Yes!” Sai mutumin ya ce “To wallahi Jerry is here in the room!” 09099886988