✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bakanuwa da tuffa

Wata Bakanuwa ce ta je Saudiya, sai ta ga wasu suna shan tuffa, ita ma sai ta saya. Ta kai hakoranta da karfi sai ta…

Wata Bakanuwa ce ta je Saudiya, sai ta ga wasu suna shan tuffa, ita ma sai ta saya. Ta kai hakoranta da karfi sai ta ji sun nutse a ciki kuma ga ruwansa ya biyo hannunta. Mamaki ya kama ta, ta ce: “Kai, goriba sai kasar Saudiya, ga mai zaki ga taushi, ashe a Kano cutar mu ake yi.”
Daga M. A. Faruk Sakkwato 08036029098