✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

barawo?

Wani malamin maka-ranta ne a Hadeja ya tambayi yara cewa: “A ina aka haifi Jonathan?” Yara suka yi shiru, sai wani yaro ya daga hannu.…

Wani malamin maka-ranta ne a Hadeja ya tambayi yara cewa: “A ina aka haifi Jonathan?” Yara suka yi shiru, sai wani yaro ya daga hannu. Kafin yaron ya fadi amsa sai malamin ya ce masa: “Duk ka bi ajin nan ka mammare su.” Bayan ya gama marin su tsaf, sai malam ya ce: “To, fadi amsar, ina aka haifi Jonathan?” Shi yaro ya daga murya ya ce: “Hadeja!” Malamin cikin fushi ya ce: “Hadejar gidanku! Yara ku yi layi kowa ya rama marinsa.”
Nazir Y. Umar, 08067238125