✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Canji da Buhari: Abin baina – baina ne!

Yau kuma na bar fagen gare ku masu karatu domin ku tofa albarkacin bakinku game da bayanin da muka yi cikin mako uku dangane da…

Yau kuma na bar fagen gare ku masu karatu domin ku tofa albarkacin bakinku game da bayanin da muka yi cikin mako uku dangane da gwamnatin Buhari da canjin da ake ta qulafuci. A sha karatu lafiya.