✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dama mun san Buhari zai sake tsayawa takara- Makarfi

Tsohon shugaban riko na jam’iyyar PDP, Sanata Ahmad Muhammad Makarfi ya yi bayanin cewa ai dama sun san cewa Buhari zai sake tsayawa takarar shugabancin…

Tsohon shugaban riko na jam’iyyar PDP, Sanata Ahmad Muhammad Makarfi ya yi bayanin cewa ai dama sun san cewa Buhari zai sake tsayawa takarar shugabancin kasar nana a zaben 2019, don haka ba sabon abu bane.

“Ai wannan ba sabon labara bane wai zai tsaya takara. Zai zama labara ne da ace cewa ya yi ba zai tsaya ba,” inji Makarfi.