✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dansanda ya kashe abokin aikinsa bisa kuskure

Wani jami’in dansanda a birnin Yanaguwa na jihar Bayelsa ya harbe tare da kashe abokin aikinsa bisa kuskure yayin da suke musayar wuta da wasu…

Wani jami’in dansanda a birnin Yanaguwa na jihar Bayelsa ya harbe tare da kashe abokin aikinsa bisa kuskure yayin da suke musayar wuta da wasu ’yan kungiyar asiri.