✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ekiti ga mazaunanta: Ku biya kudin wutar lantarki

Kwamishinan Kula da Kayayyaki da Gine-Ginen Gwamnati na Jihar Ekiti Mista Deji Adesina ya bai wa Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Benin (BEDC) tabbacin kudirin…

Kwamishinan Kula da Kayayyaki da Gine-Ginen Gwamnati na Jihar Ekiti Mista Deji Adesina ya bai wa Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Benin (BEDC) tabbacin kudirin gwamnati na hada hannu da shi domin cimma muhimman manufofinsa tare da kira ga jama’ar jihar su rika biyan kudin wutar lantarki.