✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Fasto dan fashi da makami ya shiga hannu

Rudunar ‘yan sandan  shiyya ta biyu, wacce ta kunshi jihohin Legas da Ogun ta yi nasarar kame wani Fasto da ya kware da yin fashi…

Rudunar ‘yan sandan  shiyya ta biyu, wacce ta kunshi jihohin Legas da Ogun ta yi nasarar kame wani Fasto da ya kware da yin fashi da makami a jihohin Legas da Ogun.