✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gidan sauro

Wani Bafillace ne ya ga ana tallar gidan sauro sai ya sayo, ya je gida ya daura. Maimakon ya shige ciki ya kwanta sai ya…

Wani Bafillace ne ya ga ana tallar gidan sauro sai ya sayo, ya je gida ya daura. Maimakon ya shige ciki ya kwanta sai ya tube riga ya kwanta gefe. Sauro kuwa ya yi ta cizon shi, shi kuma cewa yake: “Kai sauro, tafi ga gidanka can ka shiga na daura maka.
Daga Surajo Abdullahi, kofar Sauri Katsina 08039278633