✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hadari

Wasu Fulani ne za su je tallar nono, sai mota ta kwace wa direba, suka fada rami. Bayan an fito da su, wata ta taba…

Wasu Fulani ne za su je tallar nono, sai mota ta kwace wa direba, suka fada rami. Bayan an fito da su, wata ta taba kanta ta ga farin abu (kindirmo) sai ta fashe da kuka tana cewa: “A kai ni asibiti, kwakwalwata ta fito waje.”