✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hasashe

Wasu Fulani ne su biyu a cikin azumi suka fita kiwo, suka shiga daji, sun yi kiwo sun gaji har rana ta yi sosai. Da…

Wasu Fulani ne su biyu a cikin azumi suka fita kiwo, suka shiga daji, sun yi kiwo sun gaji har rana ta yi sosai. Da dayan ya gaji sai ya koma inuwa ya zauna a gindin bishiya. Can ya ji cikinsa sai kullewa yake saboda tsabar yunwa, sai ya ce: ‘’Kado, aradu idan muka je lahira, idan na tambaya aka ce azumi bai halatta ba, to ustazan duniya za mu daki uwarsu da sanduna.’’