✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kakakin APC a Imo ya yi murabus daga mukaminsa

Sanadiyyar rikicin jam’iyyar APC reshen jihar Imo ya sanya sakataren hulda da jama’a na jihar Mista Jones Onwuasoanya yin murabus daga mukaminsa. Onwuasoanya, ya bayyana…

Sanadiyyar rikicin jam’iyyar APC reshen jihar Imo ya sanya sakataren hulda da jama’a na jihar Mista Jones Onwuasoanya yin murabus daga mukaminsa.

Onwuasoanya, ya bayyana cewa, jam’iyyar APC ta matsafa ce ba ta siyasa ba, kuma ya kalubalanci shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomhole, a matsayin wanda yake yunkurin tarwatsa jam’iyyar, don da dada  wa wasu tsirarun ‘yan jam’’iyyar.