✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kallon talabijin

Wani Babarbare ne ya sawo talabijin sai ya kunna fim na yaki yana kallo. Ya ga ana ta harbe-harbe, can sai ya ga wani ya…

Wani Babarbare ne ya sawo talabijin sai ya kunna fim na yaki yana kallo. Ya ga ana ta harbe-harbe, can sai ya ga wani ya nuna shi da bindiga zai yi harbi; shi kuwa sai ya firgita ya ruga waje da gudu. Shi ya yi tsammanin shi za a harba da gaske daga cikin akwatin talabijin.

Daga Sani Babawuro Jama’are, 08093435003