✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kofin Zakarun Turai: Yaya za ta kaya?

Masu iya magana kan ce, “Ba a san maci tuwo ba, sai miya ta kare”. Idan anjima ne za a rabe tsaki da tsakuwa a…

Masu iya magana kan ce, “Ba a san maci tuwo ba, sai miya ta kare”.

Idan anjima ne za a rabe tsaki da tsakuwa a Gasar Zakarun Turai, inda za a san zakarun bana a tsakanin PSG da Bayern Munich.

Yayin da wasu masoya kwallon kafa ke addu’ar Allah Ya ba mai rabo sa’a, wasu tuni ko dai suka hasashen wanda zai lashe kofin, ko kuma suka yi fatan wanda suke so ya lashe, kamar yadda za ku ji daga bakin wasu a wannan sautin.