✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotu

Wani Bafulatani ne aka yi kararsa, to sai ya je kotu ya zauna. Yana zaune tare da sauran mutane sai alkali ya shigo. Mutane gaba…

Wani Bafulatani ne aka yi kararsa, to sai ya je kotu ya zauna. Yana zaune tare da sauran mutane sai alkali ya shigo. Mutane gaba daya suka tashi tsaye, aka ce: “Kooot!” Bayan an zauna, alkali ya ce wa Bafulatani ya tashi ya yi bayani, sai ya ce: “Haba nakali, bayan an zuga ka!”
Daga Mini Boy Jahun Jihar Jigawa, 08068362204