✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

kungiyar Ansaru ta dauki nauyin sace ’yan kasashen waje bakwai a Bauchi

kungiyar Ansarul Muslimina Fi Biladis Sudan da ake kira da Ansaru a takaice ta dauki nauyin sace ’yan kasashen waje bakwai da aka yi a…

kungiyar Ansarul Muslimina Fi Biladis Sudan da ake kira da Ansaru a takaice ta dauki nauyin sace ’yan kasashen waje bakwai da aka yi a ranar Asabar da dare a mazaunin kamfanin Setraco da ke aikin gina tagwayen hanyar Kano zuwa Maiduguri a garin Jama’are