✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mahauci ya fafe cikinsa da wuka

A ranar Litinin  da ta gabata ne da misalin karfe 9 na safe wani mai sana’ar fawa a kasuwar Tudun wadan Zariya mai suna Tanko…

A ranar Litinin  da ta gabata ne da misalin karfe 9 na safe wani mai sana’ar fawa a kasuwar Tudun wadan Zariya mai suna Tanko da ake yi masa lakani da Mai Tsiren Safe ya daba wa kansa wuka ya mutu nan take.