✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mahaukaciya ta haihu kusa da Sakatariyar Gwamnatin Tarayya

A ranar Larabar makon jiya ce wata mahaukaciya ta haifi jaririya a kusa da Sakatariyar Gwamnatin Tarayya da ke kusa da ofishin ’yan sanda na…

A ranar Larabar makon jiya ce wata mahaukaciya ta haifi jaririya a kusa da Sakatariyar Gwamnatin Tarayya da ke kusa da ofishin ’yan sanda na Kawo Kaduna.