✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Masoyin Buhari ya rasu jim kadan bayan ya kada kuri’a

Wani masoyin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari mai suna Bashar Mamman ya rasu jim kadan ya kada wa Shugaba Buhari kuri’a a Daura. Matashin wanda yake…

Wani masoyin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari mai suna Bashar Mamman ya rasu jim kadan ya kada wa Shugaba Buhari kuri’a a Daura.

Matashin wanda yake zaune a kusa da akwatin da Buhari ya kada kuri’a, ya yi zabe a akwati daya da Buhari, sannan jim kadan ya rasu da misalin karfe 6 na yamma.