✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mutum

Wani Bafulatani ne matarsa ta haifa masa da namiji. Ya fito yana murna, duk wanda ya tambaye shi cewa: “Me aka samu?” sai ya bude…

Wani Bafulatani ne matarsa ta haifa masa da namiji. Ya fito yana murna, duk wanda ya tambaye shi cewa: “Me aka samu?” sai ya bude baki ya ce: “Mutum!”
Daga Manaja PHC, 07068681050